ha_tn/rev/19/01.md

968 B

Muhimmin Bayani:

Wannan sashin na gaba ne a wahayin Yahaya. A nan ya kwatanta farin ciki a sama akan faɗiwar babbar karuwan, wadda ita ce birnin Babila.

na ji

A nan "na" na nufin Yahaya.

Halleluya

Wannan kalma na nufin "Yabi Allah" ko "Bari mu yabi Allah."

babbar karuwan

A nan, Yahaya ya na nufin birnin Babila wanda mugayen mutanenta suke mulki a kan dukkan mutanen duniya kuma suna sa su su bauta wa allolin ƙarya. Ya na maganar mugayen mutanen Babila kamar su babbar karuwace. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

wadda ta kazamtar da duniya

A nan "duniya" na nufin mazauna. AT: "wadda ta kazamtar da mutanen duniya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

jinin bayinsa

A nan "jini" na wakilcin kisa. AT: "yin kisar bayinsa" (See: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ita da kanta

Wannan na nufin Babila. An yi amfani da "kanta" domin ƙarin bayani. (See: rc://*/ta/man/translate/figs-rpronouns)