ha_tn/rev/16/20.md

251 B

ba a ƙara ganin duwatsun ba

Rashin iya ganin duwatsu magana ne wanda ke bayyana zancen cewa babu duwatsu. AT: "babu wasu duwatsu

talanti

Za ku iya sa wannan a awu na zamani. AT: "kilo 34" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-bweight)