ha_tn/rev/16/17.md

1.2 KiB

Sa'an nan babbar murya ta fito daga cikin haikali daga kuma kursiyin

Wannan ya na nufin wani da na zaune a kan kursiyin ko wanin da ya na tsaye kusa da kursiyin ya yi magana da karfi. Ba a gane wanda na magana ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

walƙiya

Ku yi amfani da yanda harshenku ke kwatanta yadda walƙiya yake a duk lokacin da ya bayyana. Dubi yanda kun juya wannan a cikin 4:5.

ƙararraki masu tsanani, da aradu

Waɗannan babban ƙara ne da aradu na yi. ku yi amfani da yanda harshenku ke kwatanta ƙaran aradu. Dubi yanda kun juya wannan a cikin 4:5.

Babban birnin ya rabu

AT: "Girgizan kasan ta raba babban birnin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Sai Allah ya tuna

"Sai Allah ya tuna" ko "Sai Allah ya yi tunanin" ko "Sai Allah ya fara maida hankali a kan." Wannan ba ya nufin cewa Allah ya tuna wani abu da ya manta.

ya ba wancan birnin ƙoƙo cike da ruwan innabi wanda aka yi daga fushinsa mai tsanani

Ruwan inabi alama ce ta fushinsa. Sa mutane su sha, alama ce ta hukunta su. AT: "ya sa mutanen garin su sha ruwan inabi da ke wakilcin fushinsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-symlanguage)