ha_tn/rev/16/15.md

1.1 KiB

Muhimmin Bayani:

A aya 15, an je hutu daga ainahin labarin wahayin Yahaya. Waɗannan kalmomi ne da Yesu ya faɗa. Labarin ya cigaba a cikin aya 16.

Duba! Ina zuwa ... tsiraicinsa

Wannan ya na nuna cewa ba ya cikin sashin wahayin. Sai dai, wannan wani abu ne da Ubangiji Yesu ya faɗa. Ana iya bayyana wa da kyau cewa Ubangiji Yesu ya ce, kamar na cikin UDB. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Ina zuwa kamar ɓarawo

Yesu zai zo a lokacin da ba wanda ke zato, kamar yadda ɓarawo na zuwa a lokacin da ba a zata ba. Dubi yanda kun juya jumla makamanci haka a 3:3. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

sanye da tufafinsa

An yi maganar yin rayuwa mai kyau kamar sanya tufafi. AT: "yin abin da ya kamata, kamar sanya tufafinsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

suka ga tsiraicinsa

Kalmar "su" a nan na nufin waɗansu mutane.

Aka kawo su tare

"ruhoyin aljanu su ka kawo sarakuna da sojojinsu tare"

wurin da ake kira

AT: "wurin da mutane ke kira" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Armagiddon

Wannan sunan wuri ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)