436 B
436 B
kursiyin dabban
Wannan wurin ne da dabban ya na mulki. Ya na iya nufin hedkwatar ƙasarsa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
duhu ya rufe mulkinsa
An yi maganar "duhu" a nan kamar wani abu ne mai kama da bargo. AT: "Ya zama duhu a duk mulkinsa" ko "dukka mulkinsa ya zama duhu"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Suka cicciji ... Suka yi saɓo
Wannan ya na nufin mutane a cikin mulkin dabban.