ha_tn/rev/16/08.md

973 B

aka ba shi izini ya kone mutanen

Yahaya ya yi maganar rana kamar mutum ne. AT: "aka kuma sa rana ya kone mutanen sosai"(Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

Suka kone da zafi mai tsanani

AT: "tsananin zafin ya kone su sosai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

suka saɓa wa sunan Allah

Sunan Allah a nan ya na wakilcin Allah. AT: "sun saɓa wa Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Allah, wanda ke da iko akan annobai

Wannan jumla ya tuna wa masu karatu abin da sun riga sun sani game da Allah. Ya na taimako a wurin bayyana dalilin da mutane suke saɓa wa Allah. "Allah domin ya na da iko a kan waɗannan annobai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-distinguish)

iko akan waɗannan annobai

Wannan ya na nufin iko sa akan waɗannan annobai da ke kan mutane, kuma da ikon hana annoban. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)