986 B
986 B
rafuffuka da mabulbulan ruwa
Wannan ya na nufin dukka ruwa mai kyau. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
mala'ikan ruwaye
AT: 1) Wannan na nufin mala'ika na uku wanda shi ne mai zuba fushin Allah a rafuffuka da mabulbulan ruwa ko 2) wannan wani mala'ika ne wanda ke lura da dukka ruwayen.
Kai mai adalci ne
"Kai" ya na nufin Allah ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
wanda yake, wanda yake kuma
"Allah wanda yake, wanda yake kuma." Dubi yanda kun juya jumla makamanci haka a cikin 1:4.
Domin sun zubar da jinin masu ba da gaskiya da annabawa
A nan "zubar da jinin" na nufin kisa. AT: "sun kashe tsarkaka mutanen Allah da annabawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
ka basu jini su sha
Allah zai sa mugayen mutanen su sha ruwayen da ya juya zuwa jini.
Na ji bagadi ya amsa
Mai yiwuwa kalmar "bagadi" a nan na nufin wani a bagadi. "Ni ji wani a bagadin ya amsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)