ha_tn/rev/16/02.md

446 B

zuba tasarsa

Kalmar "tasa" ya na nufin abin da ke cikinsa. AT: "zubo ruwan inabi daga tasarsa" ko "zuba fushin Allah daga tasarsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

gyambuna masu zafi

"ciwo masu zafi." Waɗannan na iya zama harbi ne daga cututuka ko lahani da bai riga ya warke ba.

alamar dabbar

Wannan alama ce da ya nuna cewa mutumin da ya karɓa ya na bauta wa dabban ne. Dubi yanda kun juya wannan a cikin 13:17.