ha_tn/rev/16/01.md

564 B

Mahaɗin Zance:

Yahaya ya cigaba da bayyana sashin wahayi game da mala'iku bakwai da annobai bakwai. Annobai bakwan ne tasoshi bakwai na fushin Allah.

Na ji

Kalmar "Ni" ya na nufin Yahaya.

tasoshin fushin Allah

Ana iya bayyana siffar ruwan inabi a cikin tasoshin. Kalmar "fushi" a nan na nufin hukunci. Ruwan inabi alama ce ta hukunci. Dubi yanda kun juya jumla makamanci haka a cikin 15:7. AT: "tasoshi cike da ruwan inabi da ke wakilcin fushin Allah" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] [[rc:///ta/man/translate/writing-symlanguage]])