ha_tn/rev/15/02.md

919 B

tekun gilashi

Ana iya bayyana yadda ya na nan kamar gilashi ko teku. Ma'anoni masu yiwuwa suna kamar haka 1) an yi maganar teku kamar gilashi. AT: "tekun da ya yi sumul kamar gilashi" ko 2) gilashi idan an yi maganar sa kamar teku ne. Dubi yadda an juya wannan a cikin 4:6. AT: "gilashi da an baza kamar teku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

waɗanda suka ci nasara a kan dabban da siffarsa

Ana iya bayyana yanda suka ci nasara a kan lambar. AT: "waɗanda suka ci nasara a kan dabban da siffarsa ta wurin rashin bauta masu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

a kan lambar da ke wakiltar sunansa

Ana iya sa wa a bayyane yanda sun ci nasara a kan lamban. AT: "a kan lamba da na wakilcin sunansa ta wurin rashin sa alama da wannan lambar" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

lambar da ke wakiltar sunansa

Wannan na nufin lamba da an kwatanta a cikin 13:18.