618 B
618 B
Muhimmin Bayani:
Wannan aya ya taƙaita abinda zai faru a ciki 15:16-16:21.
babba mai ban mamaki
Waɗannan kalmomi suna da ma'ana kusan iri ɗaya kuma ana amfani da su don nanaci. AT: "wani abu da ya na ba ni mamaki sosai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)
mala'iku bakwai da annobai bakwai
"mala'iku bakwai da su na da ikon aika annobai bakwai a duniya"
waɗanda sune annobai na karshe
"kuma bayan su, ba za a sake wani annoba ba"
domin da su ne fushin Allah zai cika
AT: "domin waɗannan annobai ne za su cika fushin Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)