ha_tn/rev/14/19.md

715 B

babbar taskar ... wurin matsar inabin

Wannan na nufin abu ɗaya ne.

babbar taskar wurin matsar ruwan inabi na fushin Allah

" babbar taskar wurin matsa ruwan inabi inda Allah zai nuna fushinsa"

kai kamar tsawon linzami a bakin doki

"kamar tsawon linzami a bakin doki"

linzami

dabara ne da an yi shi daga siririn fata wadda yake kewaye kan doki kuma a na amfani da shi don bi da doki

stadia dubu ɗaya da dari shida

"stadia dubu ɗaya da ɗari shida" ko kuma "stadia ɗari goma sha shida." "filin wasanni" mita 185 ne. Wannan na iya zama kamar "kilomita 300" ko "mil 200" a awun na zamani. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/translate-numbers]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-bdistance]])