ha_tn/rev/14/14.md

845 B

wani kamar Ɗan Mutum

Wannan magana ya na kwatanta mutum, wani da ya yi kama da mutum. Dubi yanda kun juya wannan a cikin 1:13. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

kambin zinariya

Wannan kamar reshen zaitun ko ganyen laurel ne, da an yi shi da zinariya. Ana ba da misalai da rawani da an yi daga ganye wanda ake ba wa masu nasara a wasan guje-guje don su sa a kawunansu.

lauje

kayan aiki ne da yake a lanƙwashe wanda ake yin amfani da shi don yankar ciyawa, hatsi da itacen inabi (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)

fito daga haikalin

"fito daga haikalin sama"

lokacin girbin duniya ya yi

An yi maganar kasancewa a lokacin kamar ya zo. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

aka kuma girbe duniya

AT: "ya girbe duniyan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)