ha_tn/rev/14/11.md

576 B

Hayaki daga azabarsu

"azabarsu" ya na nufin wutan da ya na azabtar da su. AT: "Hayaƙi daga wutan da ya na azabtar da su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ba su da hutu

"babu sauƙi" ko "azaban ba ya tsayawa"

dare ko rana

An yi amfani da waɗannan sashi biyu don a bayyana dukka lokaci. AT: "abada abadin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)

Wannan shine ƙira domin hakurin jimrewa na waɗanda ke da tsarki

"Dole ne tsarkaka mutanen Allah su yi jimriyan haƙuri da amincewa." Dubi yanda kun juya irin wannan jumla a cikin 13:10.