ha_tn/rev/14/08.md

1.0 KiB

Faɗi, Babila mai girma ta faɗi

Mala'ika ya yi maganar hallakar Babila kamar ta faɗi. AT: "Babila mai girma ta faɗi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Babila mai girma

"Babila babban gari" ko "muhimmin garin Babila." Mai yiwuwa wannan alama ce na garin Roma, wadda ke da girma, arziki, da kuma zunubi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-symlanguage)

wadda ta rinjayi

An yi maganar Babila kamar mutum ne, a maimakon gari da ke cike da mutane. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

sha ruwan inabin fasikancinta

Wannan alama ne na kasancewa a cikin fasikancinta. AT: "zama da fasikanci kamar ita" ko "bugu kamar ta na cikin zunubin zina" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-symlanguage)

fasikancinta

An yi maganar Babila kamar karuwa ce wanda ta sa mutane yin zunubi tare da ita. Wannan na iya zama da ma'ana biyu: fasikanci a zahiri ko kuma bautar alolin ƙarya. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])