920 B
920 B
Mahaɗin Zance:
Yahaya ya fara kwatanta ɗayan sashin wahayinsa. Akwai masubi dubu ɗari da arba'in da hudu a tsaye a gaban Ragon.
Muhimmin Bayani:
Kalmar "Ni" ya na nufin Yahaya.
Ragon
"Rago" karamin tunkiya ne. An yi amfani da shi a nan domin kwatancin Almasihu. Dubi yanda kun juya wannan a cikin 5: 6. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-symlanguage)
dubu ɗari da arba'in da hudu
"dubu ɗari da arba'in da hudu." Dubi yanda kun juya wannan a cikin 7:4. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
waɗanda aka rubuta sunansa da sunan Ubansa a goshinsu
AT: "wanda Ragon da Ubansa sun rubuto sunayensu a goshinsu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Ubansa
Wannan muhimmin laƙabi ne wa Allah wadda ya na kwatanta dangantaka tsakanin Allah da Yesu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)
Muryar daga sama
"ƙara daga sama"