ha_tn/rev/12/15.md

650 B

Macijin

Wannan abu ɗaya ne da diragon wanda an ambata da farko a cikin 12:9.

kamar kogi

Ruwan ya gudu daga bakinsa kamar gudun kogi. AT: "dayawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

ya kwashe ta

"ya wanke ta"

Ƙasa ta buɗe bakinta ta haɗiye kogin da diragon ya kwararo daga bakinsa

An yi maganar duniya kamar abu mai rai ne, kuma an yi maganar rami a cikin duniya kamar baki ne da na iya shanye ruwa. AT: "Rami a kasa ya bude sai kuma ruwa ya tafi cikin ramin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

rike da shaida game da Yesu

Ana iya fasara kalmar "shaida." AT: "cigaba da shaida game da Yesu"