333 B
333 B
Da diragon ya ga an jefar da shi ƙasa
AT: "Diragon ya gane cewa Allah ya jefar da shi da ga sama ya kuma turo shi zuwa duniya"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
ya bi matan
"ya fafari matan"
lokaci, da lokatai, da rabin lokaci
"shekaru uku da rabi"
macijin
Wannan wata hanya ce na kiran diragon.