ha_tn/rev/12/11.md

936 B

Suka ci nasara da shi

"Suka ci nasara da mai kushewa"

ta wurin jinin Ɗan Ragon

Jinin na nufin mutuwarsa. AT: "domin ragon ya zub da jininsa ya kuma mutu domin su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ta shaidar maganarsu

Ana iya bayyana kalmar "shaida." Ana iya sa a bayyane wanda su ke shaida akai. AT: "ta wurin abin da suka ce a lokacin da sun shaida wa waɗansu game da Yesu" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

har ga mutuwa

Masubi sun faɗi gaskiya game da Yesu, ko da shike sun san cewa maƙiyansu za su iya kashe su domin haka. AT: "amma sun cigaba da shaida ko da shike sun san cewa mai yiwuwa za su mutu don haka"

Yana cike da mummunan fushi

An yi maganar Ibilis kamar abu ne, kuma an yi maganar fushi kamar ruwa ne da ke iya kasance wa a cikinsa. AT: "yana mummunan fushi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)