ha_tn/rev/12/07.md

922 B

Yanzu

Yahaya ya yi amfani da wannan kalma domin ya sa dabara a labarinsa don ya gabatar da wani abin da ke faruwa a cikin wahayinsa.

Don haka shi da mala'ikunsa ba su kara samun wuri a sama ba

"Don haka diragon da mala'ikunsa ba su iya zama a cikin sama ba"

diragon-tsohon macijin nan da ake kira Iblis ko Shaiɗan wanda ke yaudarar dukan duniya ... aka jefa a duniya, tare da mala'ikunsa

Ana iya ba da labari game da ibilis a cikin jumla dabam bayan maganar cewa an jefa shi zuwa duniya. AT: "an jefa diragon zuwa duniya, kuma an jefa mala'ikunsa tare da shi. Shi ne tsohon Ibilis wadda yake yaudaran duniya kuma ana kiran sa Ibilis ko Shaiɗan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-distinguish)

Babban diragon ... aka jefa a duniya, tare da mala'ikunsa

AT: "Allah ya jefa babban diragon ... da mala'ikunsa daga sama ya kuma turo su zuwa duniya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)