ha_tn/rev/12/05.md

523 B

mulkin dukan al'ummai da sandar ƙarfe

An yi maganar yin mulki da tsanani kamar yin mulki da sandar ƙarfe ne. Dubi yanda kun fasara magana makamanci sa a 2:27. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Aka fizge yaron ta zuwa ga Allah

AT: "Allah ya ɗauki yaron ta da sauri wa kansa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

kwanaki 1, 260

"na kwanaki dubu ɗaya da dari biyu da sittin" ko "na kwanaki dari goma sha biyu da sittin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)