ha_tn/rev/12/03.md

498 B

Mahaɗin Zance:

Yahaya ya kwatanta macijin da ya gani a cikin wahayinsa.

maciji

Wannan babban, halitta ne mai rarrafe mai kuma ban tsoro, kamar kadangare. Alamar masifa ne da bala'i ga mutanen Yahudawa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-symlanguage)

Wutsiyarsa ta share ɗaya bisa uku na taurari

"Da wutsiyarsa ne ya share ɗaya bisa uku na taurari"

na uku

"daya bisa uku." Dubi yadda kun fasara wannan a cikin 8:7. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-fraction)