753 B
753 B
Muhimmin Bayani:
Yahaya ya fara kwatanta macen da ta bayyana a cikin wahayinsa.
Aka ga wata babbar alama a sama
AT: "babbar alama ta bayyana a cikin sama" ko "Ni, Yahaya, na gan babban alama a cikin sama"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
mace ta yi lulluɓi da rana, kuma wata na karkashin kafafunta
AT: "macen da ta yi lulluɓi da rana da ta ke da kuma wata a ƙarƙashin ƙafafunta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
rawanin taurari goma sha biyu
Wannan atakaice makamancin rawani ne da aka yi shi daga ganyen laurel ko reshen zaitun, amma tare da taurari goma sha biyu a haɗe a ciki.
taurari goma sha biyu
"taurari goma sha biyu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)