573 B
573 B
Sa'an nan aka buɗe haikalin Allah da ke sama
AT: "Sai wani ya buɗe haikalin Allah da ke sama" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
aka ga akwatin alkawarinsa a cikin haikalinsa
AT: "Na ga akawatin alkawarinsa a cikin haikalinsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
hasken walkiya
Yi amfani da harshen ka ta wurin yin bayanin yadda walkiyar take a duk lokacin da ta bayyana. [4:5]
da rugugi, da aradu
Haka ne haradu ke yin ƙara da ƙarfi. Yi amfani da harshen ka ta wuring yin bayanin yadda ƙarar aradun take. [4:5]