885 B
885 B
dattawan nan ashirin da huɗu
"dattawa 24." AT: [Wahayin Yahaya 4:4](Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
suka faɗi da fuskokinsu
Wannan ƙarin magana ce da take nufin sun faɗi rub da cikinsu a ƙasa. AT: "suka durƙusa" [Wahayin Yahaya 4:10](Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
maka, Ubangiji Allah, Maɗaukaki, wanda yake yanzu da wanda yake a da
AT: kai, Ubangiji Allah, mai mulki bisan kowa. Kai ne wanda yake a yanzu, da wanda yake a da" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-distinguish)
wanda yake a yanzu
"wanda ya kasance" ko "wanda ya rayu"
wanda yake a da
"wanda ya dinga kasancewa" ko "wanda ya dinga rayuwa"
ka ɗauki ikonka mai girma
Za a iya yin bayanin abun da Allah ya yi da ikon sa mai girma. AT: "ka yi nassara da ikon ka kan duk wanda yayi tawaye da kai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)