ha_tn/rev/11/15.md

805 B

mala'ika na bakwai

Wannan shine mala'ika na bakwai na karshe. "na bakwai" [Wahayin Yahaya 8:1] AT: "mala'ika na karshe" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)

muryoyi masu ƙara suka yi magana cikin sama cewa

Kalmomin nan "muryoyi masu ƙara" na nufin wanɗanda suka yi magana da ƙarfi suka ce"

Mulkin duniya ... mulkin Ubangijinmu da na Almasihunsa.

A nan "mulki" na nufin ikon yin mulki a duniya ne. AT: "Ikon yin mulki a duniya ... iko da ya zama na Ubangiji da Almasihunsa (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

duniya

Wannan na nufin kowa ne a duniya. AT: "kowa a cikin duniya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Mulkin duniya ya zama mulkin Ubangijinmu da na Almasihunsa

"Ubangijin mu da Almasihunsa masu mulki ne yanzu a duniya"