ha_tn/rev/11/13.md

572 B

mutane dubu bakwai

"mutane 7,000" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

waɗanda suka tsira

"wanda basu mutu ba" ko "waɗanda suke kuma yin rayuwa"

ba da dauƙaƙa ga Allah na sama

"suka faɗa cewa Allah na sama mai dauƙaƙa ne"

Annoba ta biyu ta wuce

"Aka gama abu na biyu mai ban tsoro." AT: Dubi yadda aka juya "Annoba ta fari ta wuce" [Wahayin Yahaya 9:12]

Annoba ta uku tana zuwa nan da nan

Zuwan na nufin kasancewa nan gaba ne. AT: "Annoba na ukun zai faru ne a kwanakin nan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)