ha_tn/rev/11/08.md

456 B

Jikunansu

Wannan na nufin jikunan shaidu guda biyun nan.

kan hanyar babban birnin nan

Birnin na da hanyoni fiye da ɗaya. Wannan fili ne inda jama'a zasu iya ganin su. AT: "a wata hanyar babban birnin" ko "a ainihin hanyar babban birnin"

kwana uku da rabi

"kwana 3 da rabin kwana guda" ko "kwana 3.5" "kwana 3,1/2" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

Za su ƙi yarda a sa su cikin kabari

Wannan alaman rashin biyayya ne.