ha_tn/rev/11/06.md

690 B

su kulle sama domin kada a yi ruwa

Yahaya yayi maganar sama kamar yana da ƙofa ne da ake buɗewa domin a sa ruwa faɗowa ko a kulle domin a hana ruwa. AT: "a hana ruwa faɗowa daga sama" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

a juya

"su canja"

su kuma bugi duniya da kowacce irin annoba

Yahaya ya yi magana game da annoban nan kamar sanda ce da wani zai iya ya bugi duniya da ita. AT: "ya auko da kowace irin damuwa a duniya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

rami mara iyaka

Wannan siririn rami ne mai zurfi sosai. AT:1) ramin da ba karshe; ya cigaba da gangara ƙasa kuma ba iyaka, ko 2) zurfin ramin yayi kamar bashi da karshe ne. AT: [9:1]