ha_tn/rev/11/01.md

625 B

Muhinmin Bayani:

Yahaya ya fara yin bayani wahayi da ya gani game da karɓan sandar awu da kuma shaidu guda biyu da Allah ya zaɓa. Wannan wahayin ya faru ne bayan da aka busa ƙaho na shida da na bakwan.

Aka bani sanda

AT: "Wani ya bani sanda" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

aka bani ... Aka gaya mini

Wannan kalma "mini" ko "ni" na nufin Yahaya ne.

waɗanda ke sujada a cikinsa

"ƙirga waɗanda suke sujada cikin haikalin"

tattake

a yi da abu kamar mara amfani ne, ko a yi tafiya akan sa

wata arbain da huɗu

"wata 42" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)