ha_tn/rev/10/10.md

211 B

harsuna

Wannan na nufin mutane ne da suke magana da harshen. AT: "harsuna dayawa dabam-dabam" ko "taron mutane dayawa waɗanda suke magana da nasu harshen" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)