ha_tn/rev/10/05.md

599 B

ya ɗaga hannun damarsa sama

Yayi haka domin ya nuna cewa yana rantsuwa da Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

Sai ya rantse da wannan da ke raye har abada abadin

"Ya yi roƙo cewa abin da zai faɗa ya zama tabbatatce ta wurin wanda ke raye har abada abadin"

wanda yake raye har abada abadin

A nan "wanda" na nufin Allah ne.

Babu sauran jinkiri

"Babu sauran jira" ko "Allah ba zai yi jinkiri ba"

asirin Allah zai cika

AT: "asirin Allah zai cika" ko "Allah zai kammala shirin da yayi a sirance" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)