ha_tn/rev/10/03.md

560 B

Sai yayi ihu

"Sai mala'ikan yayi ihu"

tsawan nan bakwai suka yi magana

An bayyana tsawan nan kamar mutum ne wanda ya iya magana. AT: " tsawan nan bakwai suka yi magana da babban murya" ko "tsawan yayi ƙara da ƙarfi sau bakwai"

tsawa guda bakwai

Ana magane akan tsawan da zai auko sau bakwai kamar "tsawa" bakwai ne dabam dabam.

amma na ji murya daga sama

Kalman nan "murya" na nufin kalmar da ke fitowa daga wani wanda ke fiye da mala'ikan. AT: "amma na ji muryar wani na magana daga sama" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)