ha_tn/rev/09/18.md

442 B

ɗaya bisa uku na mutane

"ɗaya cikin uku na mutanen." AT: "Na uku" [Wahayin Yahaya 8:7](Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-fraction)

Domin iko na dawakan na bakunansu da wutsiyoyinsu

Kalman nan "iko" za a iya fasarar shi da kalmar siffa. AT: "Domin bakuna, da wutsiyoyin dawakan ne na da iko sosai" ko "gama bakuna, da wutsiyoyin dawakan ne suka yi wa mutane rauni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)