ha_tn/rev/09/10.md

792 B

Suna da wutsiya

Kalman nan "Su" na nufin fara ne.

da kari kamar kunama

AT: [Wahayin Yahaya 9:6] "dake da abin harbi kamar na kunama" ko "da abin harbi irin na kunama da ke saka zafi mai tsanani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

A wutsiyar su kuma suna da ikon da zasu azabtar da mutane na tsawon wata biyar

AT:1) suna da ikon yin illa wa mutane har na tsawon watanni biyar, ko 2) zasu harbi mutane har ma su sa su cikin zafi na watanni biyar.

Abadon Afoliyon

Dukkan sunayen na nufin "Mai lalatar da abu ne" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/translate-names]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-transliterate]])

akwai masifu guda biyu masu zuwa

Ana magana game da kasancewa nan gaba kamar zuwan ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)