ha_tn/rev/09/05.md

1.2 KiB

Ba a basu izini ba

"Su" na nufin fara ne. ([Wahayin Yahaya 9:3])

waɗannan mutanen

mutanen da faran na harbin su

sai dai su azabtar da su

An iya gane kalmomin nan "bayar da izini" AT: "aka basu izini su azabtar da su kwarai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

azabtar da su na watanni biyar

Za a ba wa faran nan dama suyi har na watanni biyar.

a azabtar da su

"saka su cikin tsananin wuya"

harbin kunama

Kunama karamar ƙwaro ne dake harbi, mai dafi a karshen doguwar wutsiyar sa. Wannan harbin kan saka zafi mai tsanani har ma ya kai ga mutuwa.

mutane za su nemi mutuwa, amma ba za su same ta ba

Za a iya sake faɗin wannan domin a cire kalmomi mara amfani. AT: "mutane zasu yi kokarin samun hanyar mutuwa, amma ba za su same ta ba" ko "mutane zasu yi kokarin kashe kansu, amma ba zasu samu hanyar mutuwa ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns

su yi marmarin mutuwa

"za su bukaci mutuwa kwarai" ko "za suyi fatan cewa, da sun mutu"

amma mutuwa za ta guje su

Yahaya ya yi magana game da mutuwa kamar mutum ne, ko dabba da zai iya guduwa. AT: "ba zasu iya mutuwa ba" ko "ba zasu mutu ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)