ha_tn/rev/09/01.md

806 B

Mahaɗin Zance:

Na biyar cikin mala'ikun ya fara busa ƙahon sa.

Na ga tauraro daga sama da ya faɗo

Yahaya ya ga tauraron bayan da ya faɗi. Bai ga faɗiwan sa ba.

mabuɗin hanyar rami marar iyaka

"mabuɗin da ke buɗe rami mara iyakan"

hanyar rami mara iyaka

AT:1) "hanyar rami" wata hanya ce ta bayyana ramin a matsayin doguwa da ƙarama, ko2) "hanyar rami" na nufin buɗewar ramin.

rami mara iyaka

Wannan karamar rami ne mai zurfi sosai. AT:1) ramin ba karshe; ya cigaba da gangara kasa kuma ba iyaka, ko 2) zurfin ramin yayi kaman bashi da karshe ne.

kamar hayaƙi daga babban ramin wuta

Babban ramin wuta na bada babban hayaƙi, baƙar hayaƙi. AT: "kamar babban hayaƙi dake fitowa daga ramin wuta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

juya ɗuhu,

"zama duhu"