ha_tn/rev/08/12.md

784 B

sai ɗaya cikin kashi uku na rana ya harbu

Ana magana a kan saka mummunan abu ya faru da rana kamar za a buga shi ne. AT: "ɗaya cikin kashi uku na rana ya canja" ko "Allah ya canja ɗaya cikin kashi uku na rana" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

ɗaya cikin kashi uku nasu duka suka duhunce

AT: 1) "ɗaya cikin kashi uku na lokacin ya duhunce" ko 2) "ɗaya cikin kashi uku na rana, ɗaya cikin kashi uku na wata, ɗaya cikin kashi uku na tauraron ya zama da duhu"

ɗaya cikin kashi uku na yini da ɗaya cikin uku na dare suka rasa hasken su

"babu haske a lokacin ɗaya cikin uku na rana da ɗaya cikin kashi uku na dare" ko "basu yi haske a alokacin ɗaya cikin ukun rana da kuma ɗaya ciki ukun dare"