ha_tn/rev/08/10.md

777 B

gagarumin tauraro ya faɗo daga sama, yana ci kamar tocila

"gagarumin tauraro da ke chi kamar tocila ya faɗo daga sama." Wutar gagarumin tauraro na nan da kamanin wutan tocila. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

tocila

wuta da ake sa wa a sanda ya ci ta gefe daya domin ya nuna haske.

Sunan tauraron Ɗaci

Wannan ƙaramar itace ne da yake da ɗaci. Mutane na yin magani da itacen, sun kuma yadda cewa itacen na da dafi. AT: "Sunan tauraron Daci" ko "Sunan tauraron Maganin Ɗaci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)

zama Ɗaci

Ana magana game da ruwa mai ɗaci kamar ita ce ɗaci. AT: "ta zama ɗaci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

mutu domin ruwayen sun yi ɗaci

"suka mutu domin su sha ruwan ɗacin"