ha_tn/rev/08/08.md

805 B

Mala'ika na biyu

"Mala'ika na gaba" ko "Mala'ika na biyun" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)

wani abu mai kama da babban dutse mai cin wuta aka jefo shi

AT: "mala'ikan ya jefa wani abu mai kama da babban dutsen da ke chi da wuta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Kashi ɗaya cikin uku na tekun ya zama jini

Za a iya bayyana kashi "Na ukun" cikin fasarar. AT: "kamar an raba tekun zuwa kashi uku ne, kuma ɗaya daga cikin ya zama jini" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-fraction)

ya zama jini

AT: 1) "ya zama jawur kamar jini" ko 2) ya zama ainihin jini. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

halittu masu rai na cikin teku

"rayyayun abubuwa na cikin teku" ko "da kifaye da kuma sauran rayyayun dabbobi na cikin teku"