ha_tn/rev/08/06.md

520 B

Muhimmin Bayani:

Mala'iku guda bakwan suka busa ƙahonin a lokaci ɗaya.

Aka jefo shi kasa zuwa duniya

AT: "Mala'ikan ya wurga ƙanƙara da wuta zuwa ƙasa a duniya garwaye da jini" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

kashi ɗaya cikin uku na duniya ya ƙone, ɗaya cikin uku na itatuwa suka ƙone, da duk danyar ciyawa suka ƙone kaf

AT: "ya ƙona kashi ɗaya cikin duniya, kashi ɗaya cikin uku na itatuwa, da duk danyar ciyawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)