1001 B
sarakunan yaƙi
Wannan na nufin jarumai ne waɗanda suke ba da umurni a fillin daga.
kogon duwatsu
manyan ramukai na gefen tudai
fuskar wanda
A nan "fuska" na nufin "gaba ne." AT: "a gaban wanda" ko "wanda" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
babban ranar fushinsu ta zo
Ranar fushinsu na nufin lokacin da zasu hukunta mugayen mutane, AT: " wannan lokaci ne na ban tsoro kwarai da za a hukunta mutane" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
ta zo
Ana maganar kasancewan yanzu kamar ya rigaya ya zo ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
fushinsu
"Su" na nufin Ɗan Ragon da kuma wanda yake kan kursiyin.
Wa zai iya tsayawa?''
An yi maganan yin rai kamar tsayawa ne. An yi wannan tambayan, saboda a bayyana ƙurewar fushinsu da tsoron cewa ba wanda zai iya rayuwa alokacin da Allah zai hukunta shi AT: "Ba wanda zai iya rayuwa" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]])