ha_tn/rev/06/09.md

1.6 KiB

hatimi na biyar

"hatimi na gaba" ko "hatimi lamba ta biyar" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)

ƙarƙashin bagadi

Mai yiwuwa wannan a "ƙarƙashin bagadin ne."

waɗanda aka kashe

AT: "waɗanda wasu suka kashe" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

saboda maganar Allah, da kuma shaidar da suka riƙe

A nan "maganar Allah" magana ce na saƙo daga Allah. Game da "riƙe," ma'anoni masu yiwuwa suna kamar haka: 1) riƙe shaida na nufin ba da gaskiya ga maganar Allah da kuma shaida. AT: "saboda koyaswa na littafin da kuma abun da suka koyas game da Almasihu" ko "Saboda sun ba da gaskiya ga maganar Allah, wanda shi ne shaida" ko 2 riƙe shaida kuma, na nufin ba da shaida game da maganar Allah. AT: "domin sun yi shaida game da maganar Allah" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

fansar jininmu

Kalmar jini anan na nufin mutuwar su ne. AT: "hikunta waɗanda suka kashe mu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

har sai an cika ... za a kashe

Wannan na nufin cewa Allah ya riga ya shirya mutanen da abokan gaban su za su kashe su.

abokan bautar su da kuma 'yan'uwansu maza da mata

Wannan kungiyan mutane guda ne, wanda aka yi bayani a hanyoyi biyu: a matsayin masu bauta, da maza da mata. AT: "'yan'uwan su maza da mata waɗanda suke bauta wa Allah tare" ko "abokan su masubi waɗanda suke bauta wa Allah tare"

'yan'uwa maza da mata

Akan yi magana game da masubi maza da mata kamar 'yan'uwane ne . AT: " 'yan'uwa masubi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)