773 B
773 B
hatimi na biyu
"hatimi na gaba" ko "hatimi lamba ta biyu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)
rayayyen halitta na biyu
"rayayyen halitta na gaba" ko "rayayyen hallita lamba ta biyu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)
fito waje - jawur
AT: "fito waje. Ga ta jawur kamar wuta" ko "fito waje. Ga ta da haske kamar wuta"
Ga mahayin aka bashi dama
AT: "Allah ya ba wa mahayin izini" ko "aka ba wa mahayin mutum" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Wannan mahayin an bashi babbar takobi.
AT: "aka ba wa wannan mahayi babbar takobi" ko "Allah ya ba wa mahayin nan babbar takobi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
babbar takobi
"takobi mai girma sosai" ko "takobi na ƙwarai"