690 B
690 B
Mahaɗin Zance:
Yahaya ya cigaba da bayanin abubuwan suka faru a gaban kursiyin Allah. Ɗan Ragon ya fara buɗe hatimin kan littafin.
Zo!
Wannan umurni ne ga mutum, mai yiwuwa mahayin farin dokin ne da aka yi maganarsa a aya ta 2.
an bashi rawani
Wannan na kama ne da furen da ke fita a itacen zaitun ko ganyen laurel, wanda aka yi da zinariya. Irin waɗannan ganyayen ne ake ba wa masu guje-guje da suka yi nassara su saka a kawunansu. AT: "ya karɓi rawani" ko "Allah ya ba shi rawani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
rawani
Wannan fure ne da ke fita a itacen zaitun ko ganyen laurel, wanda ake ba wa masu nasara a wasan guje-guje a zamanin Yahaya.