ha_tn/rev/05/11.md

758 B

dubbu goma, sau dubbai goma, da dubun dubbai

Yi amfani da kalma na harshen ka domin nuna cewa wannan lambar na da yawa. AT: "zambar dubu ne" ko "ƙirgen dubbai masu yawa ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

Macancanci ne Ɗan Ragon da aka yanka

"Ɗan Ragon da aka yanka ya cancanta"

ya karɓi iko, wadata, hikima, ƙarfi, girma, ɗaukaka da yabo

Ɗan Rago na da dukkan waɗannan abubuwa. Ana maganar yabo zama da waɗannan ababai kamar karɓan su ne. AT: [Wahayin Yahaya 4:11] AT: "domin kowa ya girmama shi, ya ɗaukaka shi, ya kuma yabe shi domin shi mai iko ne, mai wadata ne, mai hikima ne, kuma shi mai ƙarfi ne. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]])