ha_tn/rev/05/08.md

764 B

Ɗan Rago

Wannan ƙaramar tunkiya ce na miji. A nan kuma na nufin Almasihu ne. AT: [Wahayin Yahaya 5:6](Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-symlanguage)

dattawa ashirin da huɗu

"dattawa ashirin da huɗu (24)." AT: [Wahayin Yahaya 4:4](Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

suka faɗi

"kwanta a kasa." fuskokinsu na fuskantar ƙasa domin su nuna cewa suna bautan Ɗan Ragon ne. Sun yi haka da dalili; ba cikin kusrkure ko hatsari ne suka yi ba.

Kowanensu

AT: 1) "kowane dattijo da rayayyun hallitan" ko 2) "kowane dattijon."

tasar zinariya cike da kayan ƙamshi, waɗanda kuwa sune addu'o'in masu ba da gaskiya.

Kayan ƙamshin alamar addu'a ce na masubi ga Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-symlanguage)