ha_tn/rev/05/06.md

642 B

Muhimmin Bayani:

Ɗan Ragon, ya bayyana a cikin kursiyin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-participants)

Ɗan Rago

"ɗan rago" ƙaramar tunkiya ce na miji. A nan kuma na nufin Almasihu ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-symlanguage)

ruhohi bakwai na Allah

AT: [Wahayin Yahaya 1:4](Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-symlanguage)

aiko zuwa dukan duniya

AT: "wanda Allah ya aiko cikin dukan duniya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Ya tafi

Ya kusanci kursiyin. Wasu harsunan sun yi amfani da wannan aikatau "zo." AT: "Ya zo" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-go)