ha_tn/rev/05/01.md

651 B

Mahaɗin Zance:

Yahaya ya cigaba da bayanin abin da ya gani a wahayin sa game da kursiyin Allah.

Sa'an nan na ga

"Bayan da na ga waɗancan abubuwa, na ga"

wanda ke zaune a kan kursiyin

Wannan abu iri "ɗaya ne" da na [Revelation 2:3-4]

littafi wanda ke da rubutu ciki da waje

"littafi wanda ke da rubutu ciki da waje"

an kuma hatimce shi da hatimai bakwai

"yana kuma da hatimi bakwai da ya kulle"

Wa ya isa ya buɗe littafin ya kuma ɓamɓare hatimin?

Mutum zai ɓamɓare hatimin kafin nan ya iya buɗe littafin. AT: "Wa ya cancanci ya ɓamɓare hatimin ya kuma buɗe littafin?" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-events)