ha_tn/rev/04/07.md

651 B

Rayayyen hallitta na farko na da kamanin zaki, rayayyen hallitta na biyun kamanin ɗan maraƙi ne, rayayyen hailitta na uku fuskar sa kamar ɗan adam, kuma rayayyen hallitta ta hudu na da kamanin gaggafa mai tashi

Yadda kan kowane rayyayen hallita ya bayyana wa Yahaya kwatanci ne da za a fi ganewa da sauri. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

rayayyen halitta

"rayayyen mutum" ko "abu mai rai." AT: [4:6]

cike da idanu a bisa da ƙarƙashin

A bisa da kuma karkashin kowane fukafuki na cike da idanu.

shi ne mai zuwa

Ana maganar kasancewar shi nan gaba kamar zuwan ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)